Posts

Showing posts from July, 2021

RASHA DA CHINA ZASU GUDANAR ATISAYEN SOJOJI NA HADIN GWAIWA.

Image
An ba da rahoton cewa sojojin Rasha da China za su gudanar da atisayen soji na hadin gwiwa a watan gobe. A cikin wata sanarwa da Ma'aikatar Tsaro ta Rasha ta fitar, an bayyana cewa, wasu rundunoni daga sojojin Rasha za su halarci atisayen soja na "Interaction-2021", wanda za a gudanar a kasar Chına a tsakiyar watan Agusta. An bayyana cewa kimanin sojoji dubu 10 za su halarci atisayen hadin gwiwar, an kuma jaddawa cewa jiragen sama na sojoji da motoci masu sulke ne za'a yi amfani dasu. "Manufar atisayen ita ce karfafa huldar dake tsakanin Rasha da China, kawancen hadin gwiwa da mu'amala bisa manyan tsare-tsare, don kara matsayin hadin gwiwa a fannin soja da kawance tsakanin rundunonin sojojin kasashen biyu, don nuna jajircewa da kuma karfin Rasha da China na yaki."

KIDNAFAS SUN FARA KARBAR KUDIN FANSA A ABUJA.

Image
Yan kinnafin sunfara karbar kudin fansa a bankunan Abuja. Koya Al,ummar Nigeria  kekallon wannan Al,amari

BBC HAUSA. SAHARA REPORTERS TANEMI AFUWAR MUSULMI.

Image
BBC Hausa? Meyasa BBC Hausa batasa labarin batacin da sahara reporters tayi ga  annabi S. A. W ba. Amma BBC Hausa, tasaka labarin neman afuwar da jaridar Sahara reporters tayi ga musulmin duniya, bayan batanci datayi ga annabi Muhammadu S.A.W. ????

TIR DA SAHARA REPORTERS

Image
Daga comr yahya lawan rimin kebe, Secretary general. Arewa youth  Assembly | AYA  Don girman Allah kowwa yaje yayi Reporting din SAHARA REPORTERS a Facebook har sai Facebook sun cire Shafin su. A yau sunyi wani Posting inda suke kwatanta SUNDAY IGAHOHO da cewar Tamkar ANNABIN RAHAMA ne da yayi Hijira daga MECCA ZUWA MADINA. IN ka tashi yin reporting din su da kashiga kan shafin su daga gefen dama zakaga wasu digo: digo kamar 👉 : sai ka danna a can kasa zakaga inda aka rubuta REPORTE PAGE sai ka shiga zakaga options dayawa sai ka zabi kowwane daga ciki. Sannan ana bukatar ka Shiga cikin website din su ka dinga CLICKING akan ADS kayi Clicking kamar guda 100 wannan ma zai sanya GOOGLE suce ana INVALID ADS CLICK a shafinsu zasu koresu daga ADSENSE babbar hanyar da suke samun kudin shiga.

BAMUJI BBC NEWS TAYI MAGANA AKAN AIKA AIKAR SAHARA REPORTERS BA

Image
Alummar Arewa basuji batun BBC Hausa ba,  A gameda katobarar da #SAHARA reporters sukayi Arewa youth Assembly 

TIR DA SAHARA REPORT

Image
Jaridar sahara report tayi #katobara Majalisar kungiyoyin matasan arewa AYA.  Tayi tofin alatsine ga jaridar sahara report.  Tir da jaridar Sahara report. 

YA SALAMA MK. ALHAJI KWAMANDAN VIGILANTE KANO YARASU.

Image
Mai girma kwamandan yansintiri na jihar Kano mk. Alhaji yarasu, Bayan yasha fama da  cuts,  Allah ya jikan sa ameen. 

DATTAWAN KANO SUNJE WA SARKIN KANO MURABUS, BARKA DA SALLAH.

Image
Tawagar dattawan Kano to kaiwa mai martaba tsohon sarkin Kano mal.muhammadu sunusi .ll. ziyarar barka da sallah  babba Allah ya maimai tamana. 

BARKA DA SALLAH TORCH BEARER

Image
Fitaccen jarumin finafinan #India Torch bearer.  Yayiwa alummar musulmin duniya Barka da babbar sallah,  Allah ya maimai Tamana, Amen.