BBC HAUSA. SAHARA REPORTERS TANEMI AFUWAR MUSULMI.
BBC Hausa?
Meyasa BBC Hausa batasa labarin batacin da sahara reporters tayi ga annabi S. A. W ba.
Amma BBC Hausa, tasaka labarin neman afuwar da jaridar Sahara reporters tayi ga musulmin duniya, bayan batanci datayi ga annabi Muhammadu S.A.W.
Comments
Post a Comment