TIR DA SAHARA REPORTERS

Daga comr yahya lawan rimin kebe,
Secretary general.
Arewa youth 
Assembly | AYA 

Don girman Allah kowwa yaje yayi Reporting din SAHARA REPORTERS a Facebook har sai Facebook sun cire Shafin su. A yau sunyi wani Posting inda suke kwatanta SUNDAY IGAHOHO da cewar Tamkar ANNABIN RAHAMA ne da yayi Hijira daga MECCA ZUWA MADINA. IN ka tashi yin reporting din su da kashiga kan shafin su daga gefen dama zakaga wasu digo: digo kamar 👉 : sai ka danna a can kasa zakaga inda aka rubuta REPORTE PAGE sai ka shiga zakaga options dayawa sai ka zabi kowwane daga ciki. Sannan ana bukatar ka Shiga cikin website din su ka dinga CLICKING akan ADS kayi Clicking kamar guda 100 wannan ma zai sanya GOOGLE suce ana INVALID ADS CLICK a shafinsu zasu koresu daga ADSENSE babbar hanyar da suke samun kudin shiga.

Comments

Popular posts from this blog

ALI KUMAINI YA AMINCE DA SABON SHUGABAN IRAN IBRAHIM REISI

TALIBAN TACE TA YAFEWA KOWA